Masarautar Kebbi

Masarautar Kebbi
masarautar gargajiya a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 12°44′N 4°31′E / 12.73°N 4.52°E / 12.73; 4.52
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
inda kebbi take Nigeria
Masarautar Kebbi

Masarautar Kebbi, wanda kuma aka fi sani da Masarautar Argungu, masarauta ce ta gargajiya wadda ta dogara da garin Argungu a cikin jihar Kebbi Najeriya. Magaji ne ga tsohuwar Daular Hausa ta kebbi. Masarautar tana daya daga cikin manyan masarautu hudu a cikin Jihar Kebbi, sauran kuma su ne Masarautar Gwandu, Masarautar Yawuri da Masarautar Zuru.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy